fbpx
Saturday, June 25
Shadow

Tag: Maryam Waziri

Bidiyo: Yanda Aljanun Laila ta shirin fim din Labarina suka tashi

Bidiyo: Yanda Aljanun Laila ta shirin fim din Labarina suka tashi

Nishaɗi
Tauraruwar fina-finan Hausa, Maryam Waziri wadda ta fi suna da Laila a shirin fim din Labarina wanda aka nuna a gidan Talabijin na Arewa24 ta kan nishadantar da masoyanta daga lokaci zuwa Lokaci a shafukanta na sada zumunta.   A wannan karin ma abinda ya faru kenan inda ta dauko maganar Malam Na ta'ala da Matarsa, Adama na shirin fim din Dadin Kowa ta kwaikwaya. Ta saka bidiyon a shafinta na sada zumunta inda kuma masoyanta da dama suka nishadantu da hakan tare da bayyana ra'ayoyinsu.   Wata me suna Maryam Hannamy ta cewa Maryam, Kawata Na shiga uku.   Saidai Maryam din ta bata amsar cewa, Bani Bace Aljanuna ne fa. Dan kallon Bidiyon sai a bi daya daga cikin Links din kasa:   Bidiyon Maryam Bidiyon Maryam
Bidiyon Laila ta Shirin Labarina tana tuka jirgin Ruwa: Tace ba zata iya cire abin hancin ta ba saboda tana sonshi

Bidiyon Laila ta Shirin Labarina tana tuka jirgin Ruwa: Tace ba zata iya cire abin hancin ta ba saboda tana sonshi

Nishaɗi
Tauraruwar fim din Labarin, Maryam Musa Waziri da aka fi sani sa Laila ta wallafa wasu hotuna da Bidiyonta inda ta je yawon shakatawa.   An ganta a wani karamin babur na jirgin ruwa, inda ta bayyana cewa itace ke tukawa.   Masoyanda da dama sun yaba. Saidai wasu sun yi kira da cewa ta cire abin hancinta. Amma Maryam ta yi ta nanata musu cewa ba zata cire ba saboda tana sonshi. https://www.instagram.com/p/CLU8GCkHOK_/?igshid=zhnrgf0enh5b   https://www.instagram.com/p/CLU7Tezn6K2/?igshid=1s99q2m7v00nl   https://youtu.be/hp59kEVEfmI    
Kayatattun hotunan Maryam Waziri( Laila a Fim din labarina) tana shakatawa a Dubai

Kayatattun hotunan Maryam Waziri( Laila a Fim din labarina) tana shakatawa a Dubai

Nishaɗi
Tauraruwar fina-finan Hausa, Maryam Waziri da aka fi sani ds Laila a Fim din Labarina da ake nunawa a tashar Arewa24 kenan a wadannan hotunan nata data dauka a Dubai.   Maryam ta saka hotunan a shafinta na sada zumunta inda kuma masoyanta da dama suka yaba. https://www.instagram.com/p/CJnocwEnzCo/?igshid=1it30xbais4ya   https://www.instagram.com/p/CJlnwkun4mV/?igshid=opvozimzohof   https://www.instagram.com/p/CJlm7b6HhgF/?igshid=7anlhtubot2e
Laila ta shirin Labarina ta bayyana dalilin da yasa take saka Sarka a kafa

Laila ta shirin Labarina ta bayyana dalilin da yasa take saka Sarka a kafa

Nishaɗi
Tauraruwar Fim din Labarina da ake nunawa a tashar Talabijin ta Arewa24, Maryam Waziri aka fi sani da Laila ta bayyana dalilin da yasa take saka sarka a kafarta.   Maryam na daga cikin Taurarin Kannywood,  Mata da suka je yawon shakatawa a Birnin Dubai na hadaddiyar Daular Larabawa.   A lokuta da dama akan ganta da Sarka a kafa.   Bayan da ta saka hotunanta a shafinta na Instagram wasu sun rika tambayarta dalilin da yasa take saka sarka a Kafa.   Wani ya tambayeta, Menene Amfanin wannan sarkar?   Ta bada Amsar cewa Amfaninshi Kwaliya.   Wani ma ya sake tambayarwa me yasa take yawan son saka Sarka a kafa?   Sai ta bashi amsar cewa saboda tana son ta.    
Bidiyon Cashiyar Jarumar Fim din Labarina, Maryam Waziri

Bidiyon Cashiyar Jarumar Fim din Labarina, Maryam Waziri

Nishaɗi
Tauraruwar fim din Labarina, Maryam Musa Waziri kenan a wannan bidiyon da ta sha rawa ita da abokiyarta.   Ta saka bidiyon ne a shafinta na Instagram inda Masoyanta da dama suka yaba.   Hakanan Nuhu Abdullahi ya halarci wajan inda yace bikin zagayowar Ranar Ranar Haihuwane a wani Bidiyo da aka ganshi tare da Hauwa S. Garba. https://www.instagram.com/p/CHxsijqnxhp/?igshid=mejdrw9hh1h6   https://www.instagram.com/p/CHwEf2Qg4Ai/?igshid=1h3f83046je4j