fbpx
Monday, June 27
Shadow

Tag: Masallacin Annabi Muhammadu(SAW)

An bude Masallacin Annabi Mubammadu(SAW) bayan kusan watanni 2 a kulle

An bude Masallacin Annabi Mubammadu(SAW) bayan kusan watanni 2 a kulle

Uncategorized
Mahukuntan a kasar Saudiyya sun bude masallacin Annabi Muhammad(SAW) dake Madina inda aka dawo da ibada.   Saidai ba'a bude ainahin cikin masallacin ba inda a Haraba ne kawai ake barin ayi ibadar. Kuma kaso 40 cikin 100 ne kawai na ainahin wanda suka saba shiga masallacin aka bari suka shiga. An cire darduman dake cikin masallacin dan tsaftaceshi. The National ta bayyana cewa sauran biranen kasar in Banda Makkah an sassauta dokar.       Saidai har yanzu ba'a bari a rika zuwa aikin Umrah ba sannan ba'a yadda da taron mutane sama da 50 ba.