fbpx
Monday, June 27
Shadow

Tag: Masu Kudi

Dangote ya tafka Asarar Dala Biliyan 2.5 a wata daya

Dangote ya tafka Asarar Dala Biliyan 2.5 a wata daya

Kiwon Lafiya
Rahoton jaridar Bloomberg na cewa, dukiyar attajirin da ya fi kowa kudi a Najeriya da Africa, Aliko Dangote ta samu nakasu da Dala Biliyan 2.5.   Bloomberg jaridace dake fitar da kididdiga kan attajiran Duniya. A wannan karin ta fitar da attajirai 500 da suka fi kowa kudi a Duniya, Rahoton na kunshe da kididdigar kwanaki 30 ne da suka gabata, kuma a Najeriya, Dangotene kadai ya shiga cikin wadannan mutane.   A baya kamin wannan kididdiga Dangote nada kudin da suka kai Dala Biliyan 15.9 amma bayan wannan kididdiga ya sauka zuwa Dala Biliyan 13.4.   Saidai duk da wannan nakasu da ya samu a Dukiyar tasa, har yanzu shine yafi kowa kudi a Africa sannan na 77 a Duniya.   Me kamfanin Amazon, Jeff Bezos ne har yanzu na 1 a Duniya wajan kudi sai Bill Gate...