fbpx
Thursday, June 30
Shadow

Tag: Mata

Muna kokarin kawar da Talauci tsakanin mata>>Shugaba Buhari

Muna kokarin kawar da Talauci tsakanin mata>>Shugaba Buhari

Siyasa
Shugaban kasa, Muhammadu Buhari ya bayyana cewa suna kokarin kawao da Talauci tsakanin mata da kananan 'yan Mata.   Ya bayyana hakane a sakon ranar yaki da cin zarafin mata ta Duniya da majalisar Dinkin Duniya ta ware kowace Ranar 25 ga watan Nuwamba dan tunawa da ita.   Shugaban kasar ya bayyana cewa Ma'aikatar mata ta samar da wani kundi na musamman da ake amfani dashi wajan tattara bayanai kan cin zarafin Mata.   Ya kara da cewa akwai shirye-shirye irin su GEEP, Trader Moni da MarketMoni da sauransu wanda kuma musmaman GEEP fiye da rabin wanda suka amfana dashi matane.   Shugaban yace sun samar da karin shirye-shirye na musamman dan ganin sun inganta rayuwar mata. Today, November 25, the world marks the International Day for the Elimina...