fbpx
Thursday, June 30
Shadow

Tag: Matar aure

Farar fatar data haifi jariri bakar fata ta zargi mijinta da cin Amana

Farar fatar data haifi jariri bakar fata ta zargi mijinta da cin Amana

Auratayya
Lamarin ya farune a Lanar Litinin din data gabata a a wani asibitin kasar Sifaniya inda wata mata dake dakin haihwa tare da mijinta suka dauki hankula.   Bayan da Matar ta haihu taga cewa jaririn nata bakar fatane sai kawai ta fashe da kuka tacewa mijin nata ya fita ya bata guri dama can tasan yana cin Amarta. Mijin yayi kasake yana kallon matar inda ya rasa ma abinda zai ce mata.   Likitocin da suka taimaka mata ta haihu sun fashe da dariya inda suka roki mijin da ya hakura ya fita dandai a samu zaman lafiya,lura da yanayin halin da matar ke ciki.   Da yake hira da manema labarai, Mijin yace yaso su yi maganar fahimta da matar amma sai kawai taki sauraronshi ta fashe da kuka. Yace baya son tashin hankali shiyasa ya kyaleta.   A karshe dai...