fbpx
Thursday, June 30
Shadow

Tag: Matatar Man Fetur

Dala Biliyan 1.5 na gyaran Matatar man Fatakwal sun yi yawa>>’Yan Majalisa

Dala Biliyan 1.5 na gyaran Matatar man Fatakwal sun yi yawa>>’Yan Majalisa

Siyasa
Bangaren marasa rinjaye na majalisar wakilai sun koka da cewa, Dala Biliyan 1.5 da gwamnatin tarayya ga ware dan gyaran matatar man Fakwal sun yi yawa.   Shuganban Marasa Rinjaye na majalisar, Ndudi Elumelu ne ya bayyana hakaa wata ganawa da manema labarai.   Sun bayyana cewa, an zuzuta kudin da yawa, dan haka suke kiran a dauki matakin sake dubawa dan ragesu.   Sun kuma Koka da cewa, matatun basa aiki yanda ya kamata, ta yanda asara kawai ake wajan aiki dasu. “This over bloated $1.5bn cost has again brought to the fore the prevailing unpatriotic proclivity of treasury looting and criminal diversion of public funds through inflated contracts by officials of government for their selfish interests. “It is completely unexplainable that the sum of $1.5bn,...