fbpx
Wednesday, June 29
Shadow

Tag: Matatar Man Kaduna

Gaskiya bai kamata ba kuma Abin kunyane yanda Matatar man Kaduna dake samarwa da matasa aiki ta daina aiki>>Gwamnan Naija

Gaskiya bai kamata ba kuma Abin kunyane yanda Matatar man Kaduna dake samarwa da matasa aiki ta daina aiki>>Gwamnan Naija

Uncategorized
Gwamnan Jihar Naija, Abubakar Bello ya bayyana takaicinsa kan tsayawa da aiki da matatar Man Kaduna ta yi inda yace abin kunyane.   Ace Matatar Man ta Kaduna dake samarwa da matasa aiki ta tsaya, yace matatar man ita kadai zata iya samarwa matasa aiki idan an kula da ita. Ya bayyana hakane a ganawar da yayi da manema labarai, kamar yanda Punch ta ruwaito.  Gwamnan ya kara da cewa babban Abin kunya ma shine yanda Najeriya a matsayinta na kasa me samar da Man fetur amma sai ta siyo tataccen man daga kasar Waje.