fbpx
Saturday, June 25
Shadow

Tag: Matatun Mai

An Kusa Fara Aikin Gyaran Matatun Mai Na Kaduna Da Warri>>Kyari

An Kusa Fara Aikin Gyaran Matatun Mai Na Kaduna Da Warri>>Kyari

Siyasa
Shugaban kamfanin man fetur na Najeriya NNPC, Malam Mele Kyari ya ce nan ba da himawan ba za a fara gyaran matatun mai na Kaduna da Warri a wani yunkuri na samar da wadataccen mai a kasar. Yayin wata hira ta musamman da ya yi da Muryar Amurka, Kyari ya ce Najeriya ta hada kai da kasar Rasha a kokarin da take yi na ganin ta gudanar da gyaran wadannan matatun man. "Najeriya tana bukatar mai da yawa, don wadatar da 'yan kasa, don haka ko da an kammala gyaran wadannan matatun ba za su wadatar da kasar ba, Abin da Najeriya ke bukata ya haura ganga miliyan hamsin." A dalilin haka ya ce akwai bukatar masu hannu da shuni a kasar su tashi tsaye wajen saka jari don kafa matatun mai masu zaman kansu, kamar yadda Dangote ya fara, idan aka samun yawaitar wadannan za'a iya samun saukin ka...