fbpx
Wednesday, June 29
Shadow

Tag: Matthew Kuka

Gwamnatin tarayya ta zargi Fasto Kuka da kiran a tsige shugaba Buhari

Gwamnatin tarayya ta zargi Fasto Kuka da kiran a tsige shugaba Buhari

Siyasa, Uncategorized
Gwamnatin tarayya ta zargi baban Faston Sokoto, Matthew Kuka da tunzura tsige shugaban kasa, Muhammadu Buhari daga mulki ko kuma yi masa juyin mulki.   Hakan ya fito ne daga bakin Ministan yada labarai da Al'adu,  Alhaji Lai Muhammad inda ya bayyana cewa yin kiran hambarar da gwamnati ko ta wace irin siga ce bai kamata ba.   Fasto Kuka ya bayyana a jawabinsa cewa da ba shugaban kasa dan Arewa, Musulmi bane yake nuna banbancin da shugaba Buhari ke nunawa da Tuni an masa Juyin Mulki.   Saidai Lai Muhammad duk da be kira suna ba amma an yi amannar da Fasto Kuka yake inda yace bai kamata a yi amfani da Lokacin Kirsimeti ya zama shine lokacin jawo tada hankali ba. Yace kuma bai kamata a yi kiran hambarar da zababbiyar gwamnati data lashe zabe ta hanyar Dimokradi...