fbpx
Saturday, June 25
Shadow

Tag: Maurice iwu

Tsohon mai rikon mukamin shugaban hukumar zabe na kasa farfesa Maurice Iwu ya samar da maganin cutar Covid-19 wanda a halin yanzu kasar Amurka ke gudanar da bincike akai domin tabbatar da shi

Tsohon mai rikon mukamin shugaban hukumar zabe na kasa farfesa Maurice Iwu ya samar da maganin cutar Covid-19 wanda a halin yanzu kasar Amurka ke gudanar da bincike akai domin tabbatar da shi

Kiwon Lafiya
Farfesa Maurice Iwu dan Najeriya wanda ya shiga jerin masu yun kurin samar da maganin cutar Coronavirus wanda ta lakume dubban jama'a a fadin duniya Farfesa Maurice Iwu farfesa ne a fanni sanin ilimin magun guna ta hanyar tsirai, wanda ya ke a Jami'ar Nigeria Nsukka (UNN). Farfesa Maurice Iwu ya bayyana samar da maganin ta hanyar tsirrai inda ya ce a yanzu maganin yana can kasar amurka wanda ake gudanar da gwajin sa, inda ya bayyana dazarar an tabbatar dashi za a fara amfani da maganin. Maganin wanda aka gabatarwa da ministan kimiyya da fasaha Ogbonnaya Onu wanda kuma ministan ya aike da irin maganin kasar Amurka domin gudanar da gwaji don tabbatar dashi. Farfesa Maurice Iwu sananne ne wanda ya taba rike mukamin shugaban hukumar zabe na kasa a shekarar 2005, a zamanin mulkin ...