fbpx
Saturday, June 25
Shadow

Tag: Maurizio Sarri

Lazio ta tabbatar da Marizio Sarri a matsayin sabon kocinta

Lazio ta tabbatar da Marizio Sarri a matsayin sabon kocinta

Wasanni
Tsohon kocin Chelsea, Maurizio Sarri zai cigaba da horas da kungiyar Lazio ta gasar Serie A inda kungiyar ta tsokane shi ta wallafa hotonsa yana shan taba a Twitter. Lazio ta yiwa kocin kwantirakin shekaru biyu inda zata ringa biyan shi yuro miliyan 2.5 a kowace shekara. Tsohon kocin Napolin ya kasance bashi da aiki tun bayan da Juventus ta kore shi a watan Augustan daya gabata, bayan cire kungiyar da aka yi a zagaye na kungiyoyi 16 na gasar zakarun nahiyar turai.   Maurizio Sarri confirmed as new Lazio manager with brilliant cigarette tweet about chain-smoking ex-Chelsea boss The 62-year-old will take charge of the Serie A giants and they poked fun at the ex-Chelsea boss' chain smoking habit on Twitter. Sarri has reportedly been offered a two-year deal worth aro...