fbpx
Sunday, June 26
Shadow

Tag: Melania Trump

Duka Biyu: Matar Donald Trump na shirye-shiryen rabuwa dashi bayan ya sauka daga Mulki

Duka Biyu: Matar Donald Trump na shirye-shiryen rabuwa dashi bayan ya sauka daga Mulki

Siyasa
Ga dukkan alamu matar shugaban kasar Amurka, Donald Trump watau Melania Trump na shirin rabuwa dashi bayan ya sauka daga Mulki.   A shekarar 2016 da Donald Trump ya ci zabe an bayyana cewa Melania ta fashe da kuka inda wata abokiyarta tace bata taba tsammanin mijin nata zai yi nasara ba.   Ta shafe watanni 6 a New York kamin ta koma Washington fadar White house inda aka alakanta hakan da cewa tana jiran danta, Barron ya kammala makarantane. Saidai tsohuwar hadimartq, Stephanie Wolkoff ta bayyana cewa Melania ta tsaya a New York ne tana shirin ganin ta samarwa danta Barron kasonshi na dukiyar Trump idan suka rabu.   Hakanan wannan hadima tace Trump da Melania basa kwana a gado daya, inda tace auren da suke yanzu kawai na amfanuwar junane   Itama w...