fbpx
Thursday, June 30
Shadow

Tag: Mele Kolo Kyari

Da Gangan Muka Kulle matatun man Najeriya>>Shugaba NNPC

Da Gangan Muka Kulle matatun man Najeriya>>Shugaba NNPC

Uncategorized
Shugaban kamfanin mai na kasa, NNPC, GMD Mele Kolo Kyari ya bayyana cewa suna sane suka kulle Matatun man Najeriya.   Yace dalili kuwa shine ba zasu iya ci gaba da gudanar dasu ba. Yace da farko akai matasalar rashin aiki da matatun man suke yanda ya kamata.   Yace domin matatun su fara aiki yanda ya kamata a kaso 70 cikin 100 sai an rika kai musu ganga 170,000 ta danyen mai kullun. Yace amma ayyukan masu fasa bututun mai ba zai bari ba. Yace cikin wata 1 kawai saida suka gyara ayyukan barnar masu fasa bubutun mai da ya kai 80. Yace kuma daga watan Janairu zuwa June sun tafka Asarar mai ta Biliyan 43 wadda masu fasa bututun suka jawo.   Ya bayyana hakane a gaban kwamitin majalisar tarayya dake kula da harkar mai inda yace majalisar ta yi kokarin amincewa da...
Najeriya ta samu rarar dala Miliyan 400 daga cire tallafin man fetur>>Kyari

Najeriya ta samu rarar dala Miliyan 400 daga cire tallafin man fetur>>Kyari

Kiwon Lafiya
Shugaban kamfanin mai na kasa, NNPC, Mele Kolo Kyari ya bayyana cewa Najeriya ta yi nasarar samun kudu har dala miliyan 400 daga cire tallafin man fetur daga kasafin kudin 2020.   A watan Maris na wannan shekarar ne aka cire tallafin man. Kyari yace koda farashin mai ya tashi a kasuwannin Duniya da wuya a sake dawo da tallafin man. Yace a baya mutane da dama sun ta kira da a cire tallfin man saboda mutane da ake sakawa saboda su baya kaiwa garesu, wasu kalilan masu kudi ne ke amfana da lamarin.   Yace yanzu za'a yi amfani da kudin wajan inganta ilimi ko gina ababen ci gaban al'umma kamar titi.   Yace NNPC na kokarin ganin matatun manta sun dawo aiki inda yace suna tunanin baiwa 'yan kasuwa ita ko kuma hada hannu su yi aiki tare kamar yanda akawa LNG....
Ku Shirya shiga sabon matsin tattalin arziki>>Shugaba  NNPC ya gayawa ‘yan Najeriya

Ku Shirya shiga sabon matsin tattalin arziki>>Shugaba NNPC ya gayawa ‘yan Najeriya

Siyasa
Shugaban rukunin kamfanin Albarkatun man fetur na kasa,NNPC Mele Kolo Kyari ya bukaci 'yan Najeriya da su shiryawa sabon matsin tattalin arziki dake tunkarar kasar.   Kyari yayi wannan maganane a wajan wani taro da yayi da babban bankin Najeriya, CBN.   Yana magane saboda faduwar da farashin danyen man fetur yayi kasa wanwar wanda rabon da aga haka tun shekarar 1999. Hakan ya samo Asaline daga fargabar cutar Coronavirus/COVID-19 da ta tilastawa wasu kasashen rufe iyakokinsu da kuma yanke hulda da wasu kasashe hadi da yawan da man yayi.   Akwai dai jiragen ruwan dakon mai dake tangaririya akan teku babu gurin zuwa saboda ba inda ke da bukatar man.   Kyari yace an saka tsammanin farashin mai na tsaya akan dala 60 kowace ganga amma yanzu dala 30 yak...