fbpx
Friday, July 1
Shadow

Tag: Melinda Gates

Coronavirus/COVID-19: Nan gaba kadan gawarwaki zasu cika titunan Afrika>>Melinda Gates

Coronavirus/COVID-19: Nan gaba kadan gawarwaki zasu cika titunan Afrika>>Melinda Gates

Kiwon Lafiya
A yayin da Duniya ke fama da yakar cutar Coronavirus/COVID-19 wadda ta fi illa a yankin Turawa bayan kasar China.   A yankin Africa lamarin bai kazance can ba yanda ake tsammani duk da cewa Afrikar bata da karfin tattalin arziki da tsarin kiwon lafiya me karfi.   Matar me kudin Duniya,Bills Gate me suna Melinda wadda itama attajirace da take magana da gidan Talabijin na CNN ta bayyana cewa idan Duniya bata yi wani abuba to Titunan Africa zasu cika da Gawarwaki saboda cutar Coronavirus/COVID-19.   Ta bayyana cewa tana fargabar abinda ka iya faruwa a Nahiyar Afika saboda idan ba'a yi abinda ya kamata ba har cutar ta yawaita to nahiyar ba zata iya kula da kanta ba.   Tace dalilin da yasa aka ga ba'a samu mutane da yawa masu cutar a kasashen masu tas...