
Memphis Depay ya zamo dan wasan Barcelona na biyu daya taimaka wurin cin kwallo a wasanni uku daya fara buga mata, yayin a Barca ta lallasa Getafe daci 2-1
Barcelona tayi nasarar lashe gabadaya maki uku na wasanta da Getafe wanda suka buga a filinta na Camp Nou, inda Sergio Roberto da Memphis Depay suka ci mata kwallaye.
Memphis Depay ya zamo dan wasan Barcelona na farko daya taimaka da kwallo a gadaya wasanni uku daya fara buga mata, inda yaci biyu ya bayar aka ci daya, tun bayan Cesc Fabrigas a shekarar 2011 wanda shi yaci uku ya bayar aka ci hudu.
Yayin da shi kuma Roberto yayi nasarar cin tashi kwallo cikin dakikai 99 da fara wasan, wadda ta kasance kwallon mafi sauri da Barca taci a karkashin jagorancin Koeman.
Barcelona 2-1: Depay become the secound Barcelona player to be involve in a goal in each of his first three appearances
Barcelona take all the three points at Camp Nou curtesy of Sergio Roberto and Memphis Depa...