fbpx
Friday, July 1
Shadow

Tag: Mikel Obi

Mikel Obi ya bar kungiyarshi ta kasar Turkiyya saboda tsoron Coronavirus/COVID-19

Mikel Obi ya bar kungiyarshi ta kasar Turkiyya saboda tsoron Coronavirus/COVID-19

Wasanni
Tauraron dan kwallon Najeriya, John Mikel Obi ya ajiye aikin wasan da yake bugawa kungiyarshi ta Trabzonspor ta kasar Turkiyya saboda fargabar Coronavirus/COVID-19.   Mikel da farko dai ya bayyana damuwa kan cewa an ki dakatar da gasar wasannin kwallon kafa ta kasar Turkiyya duk da cewa Duniya na fama da annobar cutar Coronavirus/COVID-19.   Ana ci gaba da buga gasar kwallon kafa ta Turkiyya a bayan fage. Saidai Mikel a wani sako daya saki ta shafinshi na sada zumunta ya bayyana cewa Rayuwa fa ta fi kwallon kafa,ya kamata a bar kowa ya koma gida ya zauna da iyalansa.   A wani sako data saki ta shafinta na sada zumunta,kungiyar ta Trabzonspor ta bayyana cewa Mikel ya ajiye yi mata wasa bisa radin kanshi kyma ya hakura da albashinshi.   Ya zuwa yan...