fbpx
Saturday, June 25
Shadow

Tag: Mile 12

Da Duminsa:Bata Gari sun shiga Mile 12 a Legas suna wawason kayan mutane

Da Duminsa:Bata Gari sun shiga Mile 12 a Legas suna wawason kayan mutane

Tsaro
Rahotanni daga Mile 12 dake Legas na cewa matasa dauke da muggan makamai sun afkawa unguwar da safiyar yau.   Matasan sun rika fasa shagunan mutane suna kwasar kaya sannan suna wasunsu na dauke da Bindiga. Sun kuma farwa masu motocin BRT sun da direbobin suka rika ficewa daga cikin motar suna ta kansu.   Daya daga cikin direbobin yace zasu dakatar da aiki tukuna sai abinda hali yayi dan kada bata garin su ci gaba da lalata Duniyar jama'a.