fbpx
Monday, June 27
Shadow

Tag: Ministan Ilimi

Da yawan wanda suka kammala jami’a basu iya karatu da Rubutu ba>>Ministan Ilimi

Da yawan wanda suka kammala jami’a basu iya karatu da Rubutu ba>>Ministan Ilimi

Uncategorized
Ministan Ilimi, Adamu Adamu ya bayyana cewa da yawan wanda suka kammala jami'a basu iya Karatu da Rubutu ba.   Ya bayyana hakane a Yola yayin wani taro inda yace hakan ba abin amincewa bane. Hajiya Rakiya Gambo Iliyasu wadda daraktace a ma'aikatar ta wakilci ninistan.   Ta bukaci cewa ya kamata Malaman da Dalibai su tashi tsaye wajan ganin an magance wannan matsala. “Some graduates of tertiary institutions across the country cannot read or write applications,” said the minister who was represented by the Director of Tertiary Education in the Federal Ministry of Education, Hajia Rakiya Gambo Iliyasu.