fbpx
Monday, June 27
Shadow

Tag: Ministan Kwadago

Ina da ‘ya’ya 3 a jami’o’in Gwamnati>>Ministan Kwadago Chris Ngige

Ina da ‘ya’ya 3 a jami’o’in Gwamnati>>Ministan Kwadago Chris Ngige

Uncategorized
Ministan kwadago da samar da ayyukan yi, Chris Ngige, ya sake jaddada kudirin Gwamnatin Tarayya na kawo karshen yajin aikin na watanni takwas da mambobin kungiyar Malaman Jami’o’i suka shiga. Ya bayyana wata magana da ake a matsayin ba gaskiya ba ce, kalaman da ake cewa jami'an gwamnati ke jan kafa a tattaunawar da ake yi da malaman jami'ar saboda 'ya'yansu na karatu a kasashen waje. Ngige ya ce, “Ina da’ ya’ya uku a makarantun gwamnati. Suna cikin makarantun gwamnati; basa cikin jami'oi masu zaman kansu. Ba kamar membobin ASUU waɗanda ke da mafi yawan 'ya'yansu a jami'o'i masu zaman kansu ba, nawa na nan. Don haka, ni babban mai ruwa da tsaki ne a tsarin makarantun gaba da sakandare. ” Ministan, wanda ya yi magana a wata hira da aka yi da gidan talabijin na Arise TV...