fbpx
Thursday, June 30
Shadow

Tag: Ministan Lafiya

Bamu muka gayyaci likitocin kasar China ba>>Gwamnatin tarayya

Bamu muka gayyaci likitocin kasar China ba>>Gwamnatin tarayya

Kiwon Lafiya
Gwamnatin tarayya ta fito ta yi bayani game da zuwan likitocin kasar China Najeriya wanda ya jawo cece-kuce kuma 'yan Najeriya da dama hadda kungiyar Likitoci ta kasa suka yi Allah wadai da lamarin.   Bayanin ya fitone daga bakin ministan lafiya, Osagie Ehanire a lokacin da yake hira da gidan talabijin din Channels.   Yace gwamnatin tarayya bata da hannu a zuwan likitocin kasar China, kuma bata aika musu da goron gayyataba.   Ya kara da cewa kamfanin CCECC na Chinar dake aikin Gine-Gine a Najeriya ne yaga cewa a matsayin kyautatawa Najeriya zai kawo Likitocin su taimaka wajan bada shawarar yaki da cutar Coronavirus/COVID-19.   Ya kara da cewa kuma suna maraba da hakan. Yace yanzu haka likitocin suna can a killace sai bayan kwanaki 14 zasu fito, y...
Bidiyon ganawar shugaba Buhari da ministan Lafiya

Bidiyon ganawar shugaba Buhari da ministan Lafiya

Kiwon Lafiya
Hotunan ganawar shugaban kasa,Muhammadu Buhari da ministan lafiya, Osagie Ehanire da shugaban hukumar kula da cututtuka ta Najeriya, NCDC, Chikwe Ihekweazu kenan.   Ganawar ta gudanane a yau inda sukawa shugaban jawabin halin da ake ciki kan cutar Coronavirus/COVID-19.     Zaman da aka yi na ganawar da suka bayar da tazara sosai tsakaninsu ya dauki hankula. https://twitter.com/FMICNigeria/status/1243889907053080577?s=19   Tun bayan shigowar cutar Najeriya, wannanne karin farko da shugaban ya gana da ministan lafiya a hukumace.   A baya dai an rika rade-radin cewa shugaban kasar da shugaban ma'aikatanshi, Abba Kyari an fitar dasu waje.   Labarin da fadar shugaban kasar ta sha karyatawa.