fbpx
Saturday, June 25
Shadow

Tag: Ministan Shari’a

Bidiyon yanda aka yi daurin auren Dan Ministan shari’a da gwamnoni da sauran manyan Mutane ba tare da kiyaye dokokin Coronavirus/COVID-19 ba

Bidiyon yanda aka yi daurin auren Dan Ministan shari’a da gwamnoni da sauran manyan Mutane ba tare da kiyaye dokokin Coronavirus/COVID-19 ba

Siyasa
Bidiyon yanda gwamnoni da sauran manyan mutane suka halarci bikin dan gidan Ministan shari'a, Abdulaziz Abubakar Malami ya bayyana. Saidai wani Abin lura shine ba'a bi dokar dakile yaduwar cutar Coronavirus/COVID-19 da hukumar NCDC ta saka ba. https://twitter.com/SaharaReporters/status/1282229611049431040?s=19 Sahara Reporters ta wallafa Bidiyon inda kuma ya dauki hankula lura da cewa Ministan shari'a shine jagoran doka a kasarnan.