fbpx
Saturday, June 25
Shadow

Tag: Misan Kai

ABIN AL’AJABI: Budurwa Ta Kashe Kanta A Jihar Gombe Sanadiyyar Auren Dole

ABIN AL’AJABI: Budurwa Ta Kashe Kanta A Jihar Gombe Sanadiyyar Auren Dole

Auratayya
Wata budurwa yar asalin jihar Gombe mai suna Amina Isah Kuma mazauniyar unguwar Bamusa takashe kanta saka makon auren dole da iyayenta suka mata.   Kamar yadda Wakilin mu ya tattauna da Wata kawarta ta bayyana mana mana Cewa, ita Amina tana soyayyane da wani wanda takeso mai Suna Muhammad, daga bisani kuma iyayenta suka tilasta mata auren wani Wadda bata son sa wadda hakan yakai ga iyayenta sun aura mata wanda suke so alhali kuma ita bata son shi. Kafin dai budurwar tasha madarar fiya-fiya tamutu tayiwa wasu daga cikin kawayenta Text Massage Wadda suka hada da Hassana, Zahra, Da Aisha, akan cewa itafa muddin aka mata auren dole to wlh zata kashe kanta.     Haka kuma tasanarda mahaifinta Malam Isa cewa itafa muddin aka aura mata wanda bataso sai ta kash...