fbpx
Friday, July 1
Shadow

Tag: Mitar Wutar Lantarki

Shugaba Buhari zai hukunta kamfanonin wutar lantarki dake sayar da Mitar da aka ce a raba kyauta

Shugaba Buhari zai hukunta kamfanonin wutar lantarki dake sayar da Mitar da aka ce a raba kyauta

Siyasa, Uncategorized
Shugaban kasa, Muhammadu Buhari ya bayyana aniyarsa ta hukunta duk wani kamfanin Wutar Lantarki da aka samu da sayarwa da 'yan Najeriya mitar wutar lantarki, maimakon rabata kyauta da aka yi Umarni.   Akwai tsarin rabawa 'yan Najeriya mitoci Miliyan 6 kyauta saidai an samu Rahotannin cewa kamfanonin wutar na sayar da mitocin wutar.   Me baiwa shugaban kasa shawara akan ayyukan raya kasa, Ahmad Rufai Zakar ya bayyana cewa, sun bada umarnin a raba mitocin kyauta kuma koda wanda za'a sayar din an bukaci a sassauta wa mutane yanda zasu biya. Yace idan aka kama kamfani ko wakilinsa na sayar da Mitar za'a saka kafar wando daya dashi. “We have made it very clear through the regulators direct order as well as intervention from the Ministry of Power that the meters are ...