fbpx
Monday, June 27
Shadow

Tag: Miyett Allah Kautal Hore

Fulanin da aka kwacewa shanune aka kora daga gidajensu ke kaiwa mutane hare-hare>>Miyetti Allah

Fulanin da aka kwacewa shanune aka kora daga gidajensu ke kaiwa mutane hare-hare>>Miyetti Allah

Siyasa
Kungiyar Fulani Makiyaya ta Miyetti Allah ta bayyana cewa, Fulanin da aka kora daga gidajensu suka zama 'yan Gudun Hijirane sannan kuma aka kwace musu shanunsu suka rikide suka zama 'yan Bindiga da kaiwa jama'a hare-hare.   Kakakin Miyetti Allah Kautal Hore, Sale Alhassan ya bayyana haka a wata ganawarsa da Punchng,  ya kara da cewa ba daidai bane a mayar da duka Fulani 'yan ta'adda.   Yace kuma Fulanin dake kai wadannan hare-hare ba wai saboda tsatstsauran ra'ayin addini ne ba, Saboda matsalar tattalin arziki ne.   Yace kuma jihohin da ke korar Fulani da hana kiwon yawo da dabbobi su sani suna samarwa kansu matsala ne wanda nan gaba zata addabi kowa. Alhassan said it was unfair to label every herder as a criminal, adding that it was sad that herders...