fbpx
Sunday, June 26
Shadow

Tag: Mohammed Salah

Liverpool 2-0 Brighton: yayin da Mohammed Salah ya ciwa Liverpool kwallonta ta 2000 a gasar Firimiya

Liverpool 2-0 Brighton: yayin da Mohammed Salah ya ciwa Liverpool kwallonta ta 2000 a gasar Firimiya

Wasanni
Liverpool tayi nasarar lallasa Brighton daci 2-0 a gasar Firimiya Lig wanda hakan yasa yanzu tazarar maki uku ne tsakanin tada Manchester City a saman teburin gasar.   Luiz Diaz ne ya fara ciwa Liverpool kwallo a cikin mintina 19 da fara wasan kafin Mohammed Salah yaci bugun daga kai sai mai tsaron raga bayan an dawo daga hutun rabin lokaci. Kwallon da Mohammed yaci ta kasance kwallon Liverpool ta 2000 a tarihin gasar Firimiya Lig.