
Hotunan ziyarar da Adam A. Zango ya kaiwa Momi Gombe
Tauraron fina-finan Hausa, Adam A. Zango ya kaiwa abokiyar aikinsa, Momi Gombe ziyara.
Ummi ce ta saka hotunan a shafinta na sada zumunta inda takewa Adamun godiya da ziyarar da ya kai mata.