fbpx
Sunday, June 26
Shadow

Tag: Mubammad Adamu

Shugaban ‘yansanda ya nemi Kotu ta yi watsi da karar tsohon sarkin Kano, Muhammad Sausi II ya shigar kan tsigeshi daga Sarauta

Shugaban ‘yansanda ya nemi Kotu ta yi watsi da karar tsohon sarkin Kano, Muhammad Sausi II ya shigar kan tsigeshi daga Sarauta

Siyasa
Shugaban 'yansandan Najeriya, IGP Muhammad Adamu ya nemi babbar kotun tarayya dake da zama a Abuja ta yi watsi da karar da tsohob sarkin Kano, Muhammad Sanusi ya shigar kan saukeshi daga sarauta.   Ranar 9 ga watan Maris ne bayan saukeshi daga Sarauta aka tafi dashi Abuja inda aka wuce dashi garin Awe na jihar Nasarawa. Daga baya sarkin ya samu amincewar Kotu ya bar garin inda ya koma Legas da zama. A gabatar da karan da sarkin yayi ta bakin Laiyansa, Lateef Fagbemi(SAN) ya nemi a dakatar da hanashi shiga Kano da iyalansa da aka yi da kuma tsaron da aka masa inda yace hakan ya saba wa 'yancinshi na walwala.   Saidai shugaban 'yansandan Najeriya, IGP Muhammad Adamu ya bayyana cewa kotun ma bata da hurumin sauraren wannan kara saboda a Kano ne aka tsige Sanusi da...