fbpx
Thursday, June 30
Shadow

Tag: Mubammad Sa’ad Abubakar III

Boko Haram sun koma garkuwa da mutane>>Sarkin Musulmi

Boko Haram sun koma garkuwa da mutane>>Sarkin Musulmi

Uncategorized
Me Alfarma Sarkin Musulmi,  Alhaji Sa'ad Abubakar na III ya bayyana cewa Boko Haram sun koma yin Garkuwa da mutane dan neman kudin fansa.   Ya kuma yi Allah wadai da harin satar daliban Makarantar Kagara da aka yi a Jihar Naija.   A sanarwar Sakataren JNI, Dr. Khalid Abubakar Aliyu ya fitar, ya bayyana cewa sace daliban abin takaici ne wanda yasa dole a yi tambayar inda jami'an tsaro dake aikin samar da bayanan Sirri har haka ta faru?   Yace bai kamata ace an bar lamarin ya faruba inda yace ba'a koyi darasi daga irin hakan data faru a Dapchi, Kankara, da Chibok ba. Ya bayyana cewa wannan salo ne na Boko Haram dan ganin an daina Karatun Boko.   Ya jawo hankalin Gwamnati data tashi tsaye wajan maganin lamarin.   “The Sultan of Sokoto is ...