fbpx
Sunday, June 26
Shadow

Tag: Muhamadu Buhari

Shugaba Buhari zai shilla kasar Igila ganin likitansa

Shugaba Buhari zai shilla kasar Igila ganin likitansa

Siyasa
Shugaban kasa, Muhammadu Buhari zai tafi kasar Ingila dan ganin Likitansa a ranar 30 ga watan Maris.   Kakakin Shugaban, Femi Adesina ne ya bayana haka a wata sanarwa da ya fitar.   Yace shugaban zai gana da shuwagabannin tsaro kamin daga baya ya wuce zuwa kasar Ingilar.   Yace shugaban zai dawo Najeriya a mako na biyu na watan Afrilu. President Muhammadu Buhari proceeds to London, the United Kingdom, Tuesday March 30, 2021, for a routine medical check-up. The President meets with Security Chiefs first in the morning, after which he embarks on the journey. He is due back in the country during the second week of April, 2021. Femi Adesina Special Adviser to the President (Media and Publicity) March 29, 2021