fbpx
Wednesday, July 6
Shadow

Tag: Muhammad Atiku Abubakar

Yanzu-Yanzu:Dan Gidan Atiku ya warke daga Coronavirus/COVID-19

Yanzu-Yanzu:Dan Gidan Atiku ya warke daga Coronavirus/COVID-19

Kiwon Lafiya
Muhammad Atiku Abubakar,  dan gidan tsohon mataimakin shugaban kasa,Alhaji Atiku Abubakar ya warke daga cutar Coronavirus.   Ya bayyanawa jaridar Premium times hakane da yammacin yau,Litinin inda yace yanzu haka ana shirye-shiryen sallamarsa daga inda ake killace dashi dan komawa gida.     Muhammad dan shekaru 31 ya warkene bayan ya kwashe kwanaki 40 yana dauke da cutar, abinda masana suka bayyana cewa shine lokaci mafi tsawo a yanzu da wani ya dade yana fama da jinyar cutar.   A ranar 27 da watan fabrairun daya gabatane aka tabbatar da cewa dan gida Atikun na dauke da cutar.   Saidai hukumar kula da cututtuka ta Najeriya, NCDC bata bayar da bayanai akan mutum 1 daya shafi cutar Coronavirus/COVID-19.