fbpx
Monday, June 27
Shadow

Tag: Muhammad Indimi

Surukin shugaban kasa, Muhammad Indimi zai aurar da diyarsa, Adama a yau ga Wani Attajirin jihar Kogi

Surukin shugaban kasa, Muhammad Indimi zai aurar da diyarsa, Adama a yau ga Wani Attajirin jihar Kogi

Auratayya
A yau, Asabar ne ake sa ran za'a daura auren diyar surukin shugaban kasa,Muhammadu Indimi, watau Adama Indimi da wani attajirin jihar Kogi, Malik Ado Ibrahim, wanda kuma yariman Ohinoyi of Ibiraland ne.   A yaune da Misalin karfe 10 na safe ake sa ran daura auren. Rahotanni sun bayyana cewa masoyan sun hadu kusan shekara daya da rabi data gabata. A baya dai an yi rade-radin cewa, Adama ta yi soyayya da shahararren mawakin kudu, Dbanj.