
BIDIYO: Sakon ta’aziya ga al’ummar jihar kano daga Muhammadu Sunusi
Tsohon sarkin Kano malam Muhammadu Sunusi ya aike da ta'aziyya ga daukacin al'ummar jihar Kano da gasa baki daya.
https://twitter.com/MSII_dynasty/status/1255253620553113601?s=20
A kwanakin nan dai an samu rashe rashe a jihar kamar yadda rahotannin daban daban ya nuna.