fbpx
Saturday, June 25
Shadow

Tag: Muhammadu Badaru

Gwamnatin Najeriya tayi barazanar daure duk wanda ke sayar da taki sama da farashin data amince dashi N5000

Gwamnatin Najeriya tayi barazanar daure duk wanda ke sayar da taki sama da farashin data amince dashi N5000

Kasuwanci
Gwamnatin Tarayya ta bukaci ‘yan Najeriya da su kai rahoton duk wani da aka samu yana sayar da takin zamani sama da farashin da Gwamnatin ta amince da shi. Shugaban Kwamitin kan takin zamani kuma gwamnan jihar Jigawa, Alhaji Muhammad Badaru, ne ya bayyana hakan yayin da yake yi wa manema labarai karin haske kan kokarin da gwamnati take wajan samar da taki mai araha ga manoma. Manema labarai sun ruwaito cewa Gwamnatin Tarayya ta rage farashin buhun taki daga dubu N5,500 zuwa dubu N5000 don tallafawa manoma, a sakamakon bullar cutar Covid-19. Shugaban kwamnitin ya kara da cewa  Gwamnatin Tarayya ta sami labarin kokarin da wasu mutane ke yi wajen dakile kokarin da gwamnati ke yi na samar da takin zamani don wadatar da manoma a Najeriya. “Mun samu labarin cewa wasu mutane suna si...