fbpx
Thursday, June 30
Shadow

Tag: Muhammadu Buhari Edo

Da Duminsa:Shugaba Buhari ya kaddamar da shirin tallafawa matasa na P-Yes

Da Duminsa:Shugaba Buhari ya kaddamar da shirin tallafawa matasa na P-Yes

Siyasa
A yau, 12 ga watan October na shekarar 2020, shugaban kasa, Muhammadu Buhari ya kaddamar da shirin nan na tallafawa matasa na P-Yes a fadarsa.   Hutudole ya kawo muki cewa tun a shekarar 2019 ne aka baiwa matasa damar yin rijistar shirin wanda zai koya musu sana'o'i da basu tallafi.   President Muhammadu Buhari Launches and Showcases Presidential Youth Empowerment Scheme (P-YES) Tools in State House on 12th Oct 2020.
Buhari ya ba da umarnin taimako ga wadanda gobara ta shafa a kasuwar Oba a jihar Benin

Buhari ya ba da umarnin taimako ga wadanda gobara ta shafa a kasuwar Oba a jihar Benin

Siyasa
Shugaban kasa Muhammadu Buhari a ranar Litinin ya yi kira ga hukumomin kananan hukumomi da na tarayya da su ba da taimako ga wadanda gobarar ta shafa akasuwar Oba a jihar Binuwai na jihar Edo. Sanarwar da Garba Shehu, Mataimaki na Musamman na Shugaban Kasa kan yada labarai ya fitar a Abuja, ta nakalto cewa shugaba Buhari ya bayyana cewa "Tunani mu da addu'o'in mu na gare ku wadanda suka rasa shagunansu da kayayyakinsu. Shugaban ya kuma ba da umarnin gudanar da bincike kan musabbabin faruwar gobarar, don kaucewa Kara faruwar hakan anan gaba.