
Hotuna: Tsohon sarkin kano mallam Muhammadu Sunusi a lokacin da ke gabatar da karatu a watan Azumi
Tsohon sarkin kano Mallam Muhammad Sunusi a zaman sa na 2.
A likacin da ke gabatar Da karatun (MADARIJ US SALIKEEN) a gidan Sa Dake garin Lagos a rana Asabar 25 ga watan afrilu.