fbpx
Thursday, June 30
Shadow

Tag: Muhammasa Sanusi II

Nine Jika na farko da ya taba Sarauta a Tarihin Kano Dan Haka ban yi fushi ba da aka saukeni daga Sarauta ba>>Muhammad Sanusi II

Nine Jika na farko da ya taba Sarauta a Tarihin Kano Dan Haka ban yi fushi ba da aka saukeni daga Sarauta ba>>Muhammad Sanusi II

Siyasa
Muhammadu Sanusi na biyu wanda ke jawabi lokacin da majalisar malaman Sunna daga Kano ta kai mashi ziyara a masaukin shi na Kaduna, ya yi bayanin dalilin kin cewa uffan game da cire shi da gwamna jihar Kano, Abdullahi Ganduje ya yi.   Tsohon sarkin ya ce abinda ya sa bai yi magana ba shine sanin cewa, "daukaka ake nema, ba mulki ba." Yace "Allah ne ke bada mulki ga wanda Ya ga dama, saboda haka idan Ya bada mulki sai a gode masa." Tsohon sarkin ya bayyana godiya da kaunar da yace al'umar Kano ta nuna mashi, ya kuma ce ‘yana tare da su’.   Muhammadu Sanusi na biyu wanda ke ganawa da al'umma daban-daban a Kaduna bayan kwashe dogon lokaci a jahar Ikko, ya bayyana cewa, shi ne jika na farko a tarihin masarautar Kano da Allah Ya bashi sarauta. Yace " in dai an yarda cewa, ...