fbpx
Friday, July 1
Shadow

Tag: Muhammdu Buhari

Shuwagabanni irin Buhari ne kadai zasu iya magance matsalolin tsaro a Najeriya>Osinbajo

Shuwagabanni irin Buhari ne kadai zasu iya magance matsalolin tsaro a Najeriya>Osinbajo

Siyasa
Mataimakin shugaban kasa Yemi Osinbajo ya bayyana cewa idan har ana so a magance matsalolin tsaro, to tabbas Najeriya tana bukatar shuwagabanni irin su Muhammadu Buhari. Ind kuma ya kara da cewa shuwagabanni kalilan ne suka fuskanci matsalolin tsaro kamar irin wanda Buhari yake fuskanta tun farawarsa mulki a shekarar 2015. Osinbajo ya bayyan hakan ne a jihar Delta inda ya kai ziyara garin Warri.