fbpx
Monday, June 27
Shadow

Tag: Muhmmad Sanusi

Tsohon Sarkin Kano,Muhammad Sanusi na mana kafar Angulu akan binciken da muke masa>>Hukumar yaki da Rashawa ta Kano

Tsohon Sarkin Kano,Muhammad Sanusi na mana kafar Angulu akan binciken da muke masa>>Hukumar yaki da Rashawa ta Kano

Uncategorized
Hukumar yaki da Rashawa da cin Hanci ta jihar Kano ta zargi tsohon sarkin Kanon,Muhammad Sanusi da cewa yana kokarin ganin ya yiwa aikin binciken da suke akanshi bai yi nasara ba.   Daraktan ayyuka na musamman a hukumar, Alhaji Usman Bello ne ya fitar da sanarwa ga manema labarai inda yace tsohon sarkin yana hada kai da wasu bankuna dan su hana bayanan da ake nema akanshi da binciken ke bukata. Hakanan kuma hukumar ta zar Sarki Sanusi da kai ta Kotu duk dai dan ganin cewa bata yi nasara a binciken da take masa ba. Ta kuma karyata Rade-radin dake yawo cewa gwamnan Kano, Dr. Abdullahi Umar Ganduje na juyata yanda yake so.