fbpx
Sunday, June 26
Shadow

Tag: Mukhtar Shehu Shagari

Babu wata doka da ta hana Atiku, Tinubu, Tambuwal tsayawa takarar shugabancin 2023 –MukhtarI Shagari

Babu wata doka da ta hana Atiku, Tinubu, Tambuwal tsayawa takarar shugabancin 2023 –MukhtarI Shagari

Siyasa
MukhtarI Shehu Shagari, ya kasance Ministan Albarkatun Ruwa na tsawon shekaru shida a karkashin Shugaba Olusegun Obasanjo tsakanin shekara ta 2001 zuwa 2007. Mukhtar wanda dan uwa ne ga ​​tsohon Shugaban kasa  Shehu Shagari. A wata tattaunawa da dan jarida FEMI BABAFEMI yayi dashi, ya bayyana cewa, batun Shugabanci da ke cigaba da ya mutsa hazo a fadin kasar kan cewa wanne bangare ne zasu jagoranci mulkin kasar, abune ba sabo ba kuma ba abun Allah wadai bane Idan a kai la'akari da yadda siyasar kasar ke tafiya. A cewarsa, Babu wata doka data hana Atiku, Tambuwal, Tinubu tsayawa takarar shugabacin kasar a kakar zaben 2023 idan har suna da bukatar hakan. Mukhtar ya kuma kalubalanci gwamna Nasiru El'rufai kan batun Shiya a matakin Kasa.