fbpx
Sunday, June 26
Shadow

Tag: Musa Mai Sana’a

Shin menene gaskiyar kamun da ‘yan sanda sukaiwa Musa mai Sana’a

Shin menene gaskiyar kamun da ‘yan sanda sukaiwa Musa mai Sana’a

Tsaro
Tun a ranar juma'a labari ya karade kafofin sada zumunci game da kamun da 'yan sanda sukaiwa fitaccan jarumun Hausa wanda aka fi sani da Musa Mai Sana'a a sanadin jan sallar juma'a da rahotanni suka ce yayi. Sai dai a zantawar da akai da Jarumin ta wayar tarho Musa mai Sana'a ya karya ta lamarin inda ya bayyana shi a matsayin labarin karya ne ake yadawa akan sa. Kamar yadda ya bayyana inda yace "Wannan labarin ba gaskiya bane, domin ni ba malami bane bani da wani masallaci da nake Jan sallah, sabuda haka wasu ne suka hada labarin sabuda wata manufa, amma dai maganar gaskiya ba'a kamani ba, domin maganar da muke yi da kai ka fada mun duk inda kake so muhadu nazo na same ka dan ka tambata ba a kamani ba. Babu wani laifi da nai, ni mutum ne mai bin doka da oda.Inji shi Musa mai san...