
Nabraska ya samu karuwa inda aka haifa masa diya mace
Tauraron Fina-finan Hausa, Mustapha Nabraska ya samu karuwa inda aka haifa masa diya mace.
Ya sanar da hakanne a shafinsa na sada zumunta inda yace hakan ya farune a jiya, Juma'a.
Muna tayashi murna da fatan Allah yawa rayuwarta Albarka.