fbpx
Wednesday, June 29
Shadow

Tag: Musulunci

An yankewa Wani da yayi kalaman Batanci ga Musulunci hukuncin kisa a Pakistan

An yankewa Wani da yayi kalaman Batanci ga Musulunci hukuncin kisa a Pakistan

Uncategorized
Wani mutum ya gamu da fushin Kuliya inda aka yanke masa hukuncin kisa saboda kalaman batancin da yawa Addinin Musulunci.   Asif Pervaiz dan shekaru 37 ya bayyana cewa, tsohon me gidansa wanda Musulmi ne ya bukaceshi da ya koma Addinin Musulunci amma yaki, yace dan hakane aka zargeshi da kalaman batanci ga addinin. Tun a shekarar 2013 Asif yake tsare bisa wannan zargi, sai jiyane kotu ta sameshi da laifi sannan kuma aka yanke masa hukuncin kisa a birnin Lahore na kasar.   An zargeshi da cewa ya aika kalaman batancinne ga me gidansa ta hanyar sakon wayar hannu amma ya musanta hakan, kamar yanda lauyan wanda ake zargi, Saif-ul Malook ya gayawa manema labarai.   An yanke masa hukuncin shekaru 3 da kuma biyan diyyar dala 300 da kuma ratayeshi bayan ya gam...
Musulmar Mace Ta Farko Data Zama Gwamna A Kasar Canada

Musulmar Mace Ta Farko Data Zama Gwamna A Kasar Canada

Siyasa
Firaiministan kasar Canada, Justin Trudeau yayi sabbin nade-nade a yan kwanakin nan da suka gabata. Sabbin nade-naden abin alfahari ne ga dukkan Musulmin duniya. Salma Lakhani, Yar kasuwa kuma mai taimakama al'umma dake daune a yankin Alberta, ta samu mukamin gwamna, inda ta kasance musulma ta farko a  tarihin kasar Canada da aka taba baiwa mukamin gwamna. A wata sanarwa da firaiministan ya fitar, ya ce " Ms Lakhani ta dade tana taimakawa jama'an yankin ta, daga baki, matasa, yara da kuma mata". "A matsayin gwamnan Alberta, nasan zata jihar ta hidima da kasa gabadaya, sannan zata zama abin koyi ga al'umman kasar nan". Lakhani, wadda aka Haifa a kasar Uganda, sanna daga baya ta koma kasar Canada da zama, alokacin da tsohon shugaban kasar, Idi Amin ya tilasta masu barin k...