fbpx
Monday, June 27
Shadow

Tag: Mutum mutumi

Yadda mutum mutumi ke tai makawa wajan yaki da cutar Corona

Yadda mutum mutumi ke tai makawa wajan yaki da cutar Corona

Kiwon Lafiya
Mutum mutumi na tai makawa wajan yaki da cutar Corona. Kasancewar Cutar Corona cuta ce da ke saurin ya duwa ga al'umma haka yasa kasasahe dadama ke fito da sabbin dabaru ta yadda za a iya dakile matsalar ya duwar cutar a cikin al'umma. Kamfanin Forth Engineering da ke yankin Cumbria a Birtaniya ya kera mutun-mutumin wanda ke feshin kashe kwayoyin cutar coronavirus a cikin kankanin lokaci inda a cikin minti 20, ya ke feshe wuri mai fadin murabba’i dubu 68. Haka zalika kasar India itama na amfani da mutum mutumi wajan tai makawa mutane tsaftar hannayen su tare da fadakar da su matakan kariya game da cutar Covid-19. https://youtu.be/DWxx0bGQWWo Bugu dakari akan yi amfani da mutum mutumin a asbitoci, kasuwanni da kuma ofishoshi domin dakile ya duwar cutar wacce ta zame wa du...