fbpx
Tuesday, May 17
Shadow

Tag: (NAHCON)

Hukumar kula da aikin hajji ta kasa NAHCON na shirin kafa Cibiyar horar da aikin Hajji

Hukumar kula da aikin hajji ta kasa NAHCON na shirin kafa Cibiyar horar da aikin Hajji

Uncategorized
Kudirin kafa Cibiyar Horar da Aikin Hajji ta ƙasa a Najeriya, Hukumar Kula da Aikin Hajji ta ƙasa (NAHCON), ta gabatar da takardar neman hakan ga Hukumar (NBTE) dake da al'hakin tantance kwasa kwasan kimiya da Fasaha ta kasa. Shugaban Hukumar, Alhaji Zikrullah Kunle Hassan A yayin da yake gabatar da wasikar neman hakan, ga Sakataren zartarwa na NBTE, Dakta Mas'udu Adamu Kazaure a hedikwatar hukumar da ke Kaduna a ranar Laraba, ya ce, kafa Cibiyar ya zama tilas. Haka zalika Zakirullah ya bayyana cewa hukumar tana da niyyar wallafa littattafai da bayanai na yadda al'hazai zasu na gudanar da aikin hajji.