
Tsageran Naija Delta sun fasa Bututun Man Fetur
Tsageran Naija Delta sun fasa Bututun Man fetur Mallakin Kamfanin Agip.
Lamarin ya farune a yankin Egbemoru dake karamar hukumar Ijaw a jihar Bayelsa kamar yanda Sahara Reporters ta ruwaito.
Lamarin ya farune dalilin fadan da ake tsakanin wasu tsaffin tsageran Naija Delta kan wanene za'a baiwa gadin bututun man.
Hakan ya saka fargaba a yankin inda aka toshe wasu bututun man da kuma dakatar da ayyuka a yankin dan gujewa tafka Asara, hakanan mazauna yankin sun ce sun samar da jami'an tsaro.
“Yes, we have reported their activities to security agencies and we expect to nip their activities in the bud.
“Most members of the community are afraid to speak out. These boys engaged in sporadic shooting and they vandalised two Agip pipelines and set the...