fbpx
Saturday, June 25
Shadow

Tag: Naira

CBN ya karyar da Darajar Naira zuwa 380 kan kowace Dala

CBN ya karyar da Darajar Naira zuwa 380 kan kowace Dala

Uncategorized
Babban bankin Nijeriya(CBN) ya umurci 'yan kasuwan canji a fadi tarayya kada su sayar da dalar Amurka kasa da N380 ga masu bukata kamar yadda Daily Trust ta ruwaito.   Wannan shine karo na biyu cikin shekaru hudu da bankin ya rage darajar kudin Najeriya.   Hakan na kunshe cikin sanarwar da Diraktar bankin kan kasuwan canji, O.S Nnaji ta yiwa bankuna da yan canji.   Gabanin rage darajar, kudin Najeriya Naira ta kasance N360 ga $1.   Gwamnati dai ta yi kokari  ganin farashin dalar ya ci haba da zama akan 360 ta bin hanyoyi da dama irinsu saka kudi a harkar da wasu doki amma abin ya ci tura.   Koda a makon da ya gabata saida aka sayar da dala daya akan Naira 420 wannan ya farune dalilin faduwar darajar danyen man fetur a kasuwannin Duniya...