fbpx
Wednesday, June 29
Shadow

Tag: NAN

Innalillahi wa inna ilaihi raji’un: Shugaban NAN, Maida ya rasu

Innalillahi wa inna ilaihi raji’un: Shugaban NAN, Maida ya rasu

Siyasa
Shugaban kamfanin dillancin Labaran Najeriya, NAN, Malam Wada Maida ya rasu a jiya, Litinin.   Marigayin dan kimanin Shekaru 70 ya rasu a daren jiya, Litinin da misalin karfe 10 na dare inda ya fadi ya rasu ba tare da wata jinyar ciwo ba. Hutudole ya samo muku cewa, Kamin rasuwarsa, Maida yana cikin kungiyar 'yan Jarida ta Duniya. A shekarar 1984 lokacin da shugaban kasa, Muhammadu Buhari yayi mulkin soja Maida ne ya masa sakataren yada labarai. Muna fatan Allah ya jikansa. Muna fatan Allah ya jikansa.