fbpx
Monday, June 27
Shadow

Tag: Nani

Nani ya zabi zakaran wasan kwallon kafa na tsakanin Ronaldo,Messi,Pele da Maradona

Nani ya zabi zakaran wasan kwallon kafa na tsakanin Ronaldo,Messi,Pele da Maradona

Wasanni
Tsohon dan wasan Manchester United Nani ya tsallake zakaran Barcelona Messi ya zabi tsohon abokin aikin shi, abokin shi kuma dan kasar shi wato Cristiano Ronaldo cewa shine zakaran wasan kwallon kafa na duniya baki daya. An dade sosai ana muhawara da kuma musu akan cewa tsakanin Messi da Ronaldo waye zakaran wasan kwallon kafa na duniya, Kuma za'a cigaba da yin wannan muhawarar akan su koda bayan sun daina wasan kwallon kafa. A da musun da akeyi tsakanin Diego Maradona da pele ne,kuma har yanzu wasu masoyan wasan kwallon kafa suna cigaba da yin musu akan yan wasan. Cristiano Ronaldo ya fara yin wasan kwallon kafa a kungiyar sporting Libson kafin ya koma premier lig a kungiyar man United a lokacin sir Alex Ferguson. Daga baya sai ya koma Madrid kafin ya je kulob din juventus...