fbpx
Monday, June 27
Shadow

Tag: Nasarawa

Gwamnati ta gano Tulin Zinare a tsakanin Abuja zuwa Nasarawa

Gwamnati ta gano Tulin Zinare a tsakanin Abuja zuwa Nasarawa

Uncategorized
Gwamnatin tarayya ta gani Tulin Zinare a tsakanin Abuja zuwa Nasarawa. Ma'aikatar kula da ma'adanai ta kasace ta gano wannan Dukiya.   Ministan ma'adanai, Olamilekan Agbite ne ya bayyanawa gwamnan Nasarawa, Abdullahi Sule haka a wata ganawa da suka yi Abuja.   Ya bayyana cewa, za'a yi kokarin fara hako ma'adanan tare da kokarin kaucewa irin abinda ke faruwa a jihar Zamfara. Yace aikin da suka kaddamar ya jawo hankalin masu son Zuba Jari a Najeriya. Nasarawa State is the home of solid minerals in the country. We had an earlier discussion about the recent discovery of precious minerals in the Nasarawa, Abuja axis. "As you might be aware, we have been talking about this for a while. There is a programme we call NIMEP, executed by the ministry where the governme...
Mutane 17 sun kone a hadarin mota a jihar Nasarawa

Mutane 17 sun kone a hadarin mota a jihar Nasarawa

Uncategorized
Mutane 17 ne suka kone a wani mummunan hadarin mota da ya faru a karamar hukumar Akwanga dake jihar Nasarawa a daren jiya, Asabar.   Kwamandan hukumar kiyaye hadura na yankin,  Ebere Onyegbaduo ne ya bayyana haka a ganawa da manema labarai inda yace wajan karge 7 na yammacin jiyan aka kirasu aka sanar dasu hadarin.   Yace da suka je sun iske mota kirar Sharon da wata Toyota Sienna mutanen ciki na ci da wuta.   Yace sun kira hukumar Kwana-kwana inda aka kammala kasje wutar da misalin karfe 11 na dare su kuma suka kammala aikin cetonsu da misalin karfe 2 na dare. Daily Trust.
Rundunar ‘yan sandan jihar Nasarawa tayi nasarar cafke ‘yan fashi 40 tare da ceto mutane 20 da A kai garkuwa dasu

Rundunar ‘yan sandan jihar Nasarawa tayi nasarar cafke ‘yan fashi 40 tare da ceto mutane 20 da A kai garkuwa dasu

Tsaro
Rundunar ‘Yan Sandan Najeriya reshan Jihar Nasarawa ta ba da rahoton cewa A tsakanin watan Janairu zuwa watan Disamban shekara ta 2020 rundunar tai nasarar  kame’ yan fashi da makami kimanin 40, yayin da aka kuma  gurfanar da 30 daga ciki hakanan mutum 5 suka fuskanci hukunci inda kuma mutum 5 ke cigaba da fuskantar tuhuma a hukumar. Haka zalika Rundunar ta bayyana cewa a kwanan nan ta yi Nasarar kama masu satar mutane goma sha takwas, tare da kubutar da mutane 20, da akai garkuwa dasu. Kwamishinan ‘yan sandan  jihar Nasarawa Bola Longe, shine ya bayyana alkaluman a ranar Litinin, inda ya bada tabbacin cewa rundunar ta gurfanar da masu garkuwa da mutanan a gaban kotu yayin da kotu ta yankewa mutum 5 hukunci inda 6 daga ciki a ke cigaba da bincike
‘Yayana naje gani a Amurka ba neman Lafiya ba>>Gwamnan Nasarawa

‘Yayana naje gani a Amurka ba neman Lafiya ba>>Gwamnan Nasarawa

Siyasa
Gwamnan jihar Nasarawa, Abdullahi Sule ya bayyana cewa ba neman lafiya ya je yi kasar Amurka ba kamar yanda ake ta yayatawa ba.   Ya bayyana hakane a hirar da aka yi dashi a Channelstv inda yace damacan ya saba zuwa da iyalansa a hutun karshen shekara.   Gwamna Sule ya bayyana cewa, idan yaje yakan kuma Duba Lafiyarsa kamar ko da yaushe, kuma Abinda yahi kenan. “My trip here has nothing to do with my health. I’m here on my annual vacation. Usually, I carry out my medical checkups even while I was the MD of the Dangote Group.   “There is nothing wrong with my health. I have just finished my routine medical checkups, dental check, eye check and everything went perfectly,” he stressed.
Hukumar NSCDC ta kama wanda yayi garkuwa da wata yarinya mai shekaru 16 a Nasarawa

Hukumar NSCDC ta kama wanda yayi garkuwa da wata yarinya mai shekaru 16 a Nasarawa

Uncategorized
Hukumar tsaro ta civil defense (NSCDC), reshen jihar Nasarawa ta kama wani mutum mai shekaru 35, Musa Salihu Osike bisa zargin sace wata yarinya 'yar shekara goma sha shida (16), Fatima Salihu, memba a kungiyar agaji na Matasan Musulmi a Yankin Giza na Karamar Hukumar Keana na Jihar. Musa, wanda shi ne Kwamandan kungiyar Agaji a Karamar Hukumar Keana shi ma ya fito ne daga wannan yankin na Bunkasa tare da Fatima, wanda ake zargin shine ke da alhakin bacewar ta ba zato ba tsammani. Bincike ya nuna cewa Musa, wanda zai halarci bikin sanya sunan a Lafia ya bukaci yakiyar Fatima, da kawarta Faiza Musa da wasu mutane tara wadanda dukkansu mambobi ne na kungiyar Taimakon Farko. A wata sanarwa da Muhammed Surajo Idris, PRO na NSCDC a jihar ya ce bayan awa daya a wurin bikin sanya sun...
Rundunar civil defense ta kama wani Sojon karya a jihar Nasarawa

Rundunar civil defense ta kama wani Sojon karya a jihar Nasarawa

Tsaro, Uncategorized
Hukumar tsaro ta farin ta civil defense (NSCDC), reshen jihar Nasarawa, ta cafke wani mutum mai suna Amos John Ewuga mai shekaru 46, da ake zargi da damfara da yaudarar mutane. Sanarwar da aka sanya wa hannu, Muhammed Suraj Idris, PRO na rundunar ta ce an kama shi ne sakamakon korafe-korafen da aka samu a kansa. Idris ya ce, rundunar ta sa ido tare da cafke wanda ake zargin a hanyar Akwanga-Keffi-Abuja. Ya ce, Ewuga, wanda ya fito daga karamar Hukumar Nasarawa Eggon ta Jihar Nasarawa ya kasance yana kwaikwayon matsayin Manjo na Sojojin Najeriya. "Ya kuma yi ikirarin cewa ya karbi kudaden da suka kai miliyoyin nairori daga masu neman aiki tare da alkawarin samar musu da ayyukan yi a cikin Sojojin Najeriya, Sojojin Sama, na ruwa da sauran hukumomin tsaro." "Ewuga ya ...
Gwamnan Jihar Nasarawa ya tafi kasar Amurka Duba Lafiyarsa

Gwamnan Jihar Nasarawa ya tafi kasar Amurka Duba Lafiyarsa

Siyasa
Gwamnan jihar Nasarawa, Abdullahi Sule ya bayyanawa majalisar Jiharsa cewa, ya tafi kasar Amurka duba lafiyarsa a jiya, Lahadi, 13 ga watan Disamba, 2020.   Kakakin majalisar jihar, Ibrahim Abdullahi ne ya karanto wasikar ta gwamnan a zaman majalisar na yau, Litinin.   Gwamnan ya bayyana cewa mataimakin sa ne zai ci gaba da kula da harkokin gudanarwar jihar, kamin ya dawo. “I wish to inform the Rt Hon Speaker that I shall be travelling to the United States of America for medical check-up from Sunday, 13th to Saturday 29th Dec. 2020.   “Accordingly, in my absence, the deputy Governor would oversee the affairs of the state pending my return.”    
Shugaban APC na Nasarawa da ‘yan Bindiga suka sace ya Mutu

Shugaban APC na Nasarawa da ‘yan Bindiga suka sace ya Mutu

Siyasa, Tsaro
Shugaban APC na Nasarawa da 'yan bindiga suka sace ya mutu.   Mai magana da yawun 'yan sanda na jihar Nasarawa, Rahman Nansel ya tabbatar wa BBC da mutuwar Mista Philip Tatari Shekwo, wanda 'yan bindiga suka sace a gidansa a daren Asabar.   Ya bayyana mana cewa yanzu haka an tafi da gawarsa asibiti inda ake ajiyar gawarwaki kuma za a ci gaba da bincike kan lamarin.   A safiyar Lahadi ne dai BBC ta samu labarin cewa 'yan bindiga sun sace shugaban Jam'iyyar APC reshen jihar, Mista Philip Tatari Shekwo. 'Yan bindigar sun kutsa gidan Mista Philip da misalin 11:00 na daren Asabar inda suka ɗauke shi, a cewar 'yan sandan.
Na Biya Kudin Fansa Ga Masu Satar Mutane Don ‘Sakin Ma’aikata Na Tare Da Wasu Da Suka Zo Duba Marasa Lafiya>>Daraktan Wani Asibiti a Nasarawa

Na Biya Kudin Fansa Ga Masu Satar Mutane Don ‘Sakin Ma’aikata Na Tare Da Wasu Da Suka Zo Duba Marasa Lafiya>>Daraktan Wani Asibiti a Nasarawa

Tsaro
Daraktan asibitin mai zaman kansa inda ‘yan bindiga bakwai suka mamaye suka sace mutane uku, ya ce ya biya kudin fansa don sakin wadanda aka yi garkuwar da su. Daraktan Asibitin Kunwarke dake titin Kan zuwa Tsakuuwa, kusa da Jami’ar Tarayya, Lafia, Jihar Nasarawa, wanda ya kasance tsohon Mataimakin Shugaban Majalisar Dokokin Jihar Nasarawa ne, Elisha Agwadu, ya ce, “Ina iya tabbatar muku da cewa masu garkuwar sun kira ni; mun tattauna kuma na biya kudin fansa don ganin an saki daya daga cikin ma'aikatana da wasu mutum biyu wadanda suka je ziyarar masoyansu da marasa lafiya amma aka yi garkuwa da su da bindiga a asibitin. "Ba zan bayyana adadin da na tara da na biya a matsayin kudin fansa ba," ya kara da cewa, "Ina kira ga gwamnati, hukumomin tsaro da jama'a da su tashi tsaye don tu...
An yanke wa mutane 67 hukuncin daurin watanni 6 a gidan gyaran hali saboda karya dokar tsabtar muhalli a Nasarawa

An yanke wa mutane 67 hukuncin daurin watanni 6 a gidan gyaran hali saboda karya dokar tsabtar muhalli a Nasarawa

Kiwon Lafiya
Wata Kotun tafi-da-gidanka da ke zaune a Jihar Nasarawa ta yanke wa wasu mutane 67 hukuncin daurin watanni shida saboda karya dokar Tsabtar Muhalli a jihar. Alkalin kotun, Mista Shittu Umar, yayin yanke hukuncin ya kuma bai wa wadanda aka yankewa hukuncin zabin biyan tarar kudi Naira N5, 000 zuwa N50, 000. Mai gabatar da kara, Abubakar Mohammed babban jami'in hukumar kula da muhalli ta jihar ya bayyana wa kotun cewa wadanda ake zargin sun sabawa dokar hukumar inda  ya ce laifukan sun sabawa sashi na 9 (2), na dokar tsabtace muhalli ta jihar. Inda A karshe Ya bukaci kotun da ta hukunta masu laifin domin ya zama izna ga wasu.