fbpx
Monday, June 27
Shadow

Tag: Nasiha A Musulunci

Laifin da zai jawo maka yin Shari’a da Annabi (S A W) a ranar Al’kiyama

Laifin da zai jawo maka yin Shari’a da Annabi (S A W) a ranar Al’kiyama

Uncategorized
Laifin da zai jawo Shari'a Da Annabi (S A W) Hutudole ta rawaito muku wani laifi da zai jawo Annabi (S A W) yayi karar mutum a ranar Al'kiyama. Hakan na kunshe ne ta cikin Nasihar da Malam Ustaz Tukur Moriki yayi, don tunasar da al'ummar Musulmi, Inda ya bayyana cewa, aikin hana yaduwar gaba a tsakanin Musulmai da dora su a kan masalaha, sune ayyukan da Annabi ( S A W) ya fara dora musulmi a kan su a lokacin da yayi hijira daga Makkah zuwa Madina, inda ya ce duk Wanda aka  samu yana yin sabanin haka, wato shigar da gaba tsakanin Musulmi da hura wutar gaba, to za suyi Shari'a a gaban Allah da Annabi (S A W) a ranar Al'kiyama. Malamin ya ce, Dalilin yin wannan Shari'a shine, Allah yayi Kashedi a cikin Al'kur'ani mai girma, Ka da ku yi barna a bayan kasa, wato a duniya bayan gyaruwar...